BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Dagaske alkawarin tazarce ke haifar da guguwar sauyin sheƙa a Najeriya?
Mafi yawan masu sauya sheƙar dai suna kafa hujja ne da rikicin cikin gidan jam'iyyun su, wanda suka ce ya tilasta masu ficewa domin samun mafita.
Cunha zai koma Man United, Aston Villa na son Caoimhin Kelleher.
Dan wasan gaba na Wolves, Matheus Cunha zai koma taka leda a kungiyar Manchester United a karshen mako mai zuwa.
Yadda sakamakon JAMB ke dakushe burin matasan Najeriya
A Najeriya, jarrabawar JAMB ta kasance matakin farko da ɗalibai ke bi domin samun gurbin karatu a jami'o'i da sauran manyan makarantu. Duk da haka, sau da dama daliban da ke da burin zama likitoci, lauyoyi, injiniyoyi da sauransu, kan gamu da cikas sakamakon rashin samun maki da ya dace da fannin da suka nema.
Bayanai dangane da kansar mafitsara da ta kama Shugaba Biden
Saɓanin sauran nau'in cutar kansa da ake iya dakatar da ƙwayoyin da suke haddasa cutar yaɗuwa, kansar mafitsara tana girma ne a hankali, inda za ta iya ɗaukar lokaci mai tsawo ba tare da nuna alamu ba.
Mene ne girman arzikin Cocin Katolika kuma daga ina yake samun kuɗin shiga?
Samun cikakken adadi na dukiyar Cocin da ke wakiltar mabiya Katolika biliyan 1.4 a fadin duniya abu ne mai wahala - idan ma ba a ce ba zai yiwu ba.
Rasha da Ukraine na dab da fara tattauna yarjejeniyar tsagaita wuta - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 19/05/2025
Ƙananan hukumomin Borno da suka fi hatsari sanadiyyar Boko Haram
Ƙananan hukumomi da dama waɗanda a baya suka kasance cike da hada-hada a yanzu sun koma wurare masu hatsari sanadiyyar hare-hare.
'Ko na zama shugaban ƙasa ba zan manta uƙubar da nake sha a Libya ba'
Kamar sauran matasan da ke tashi daga Najeriya suna kama hanyar zuwa Libya, shi ma Mukhtar ya samu labarin hatsarin da ke tattare da tafiyar, amma bai yi tunanin abin ya yi muni kamar yadda jikinsa ya gaya masa ba a yanzu.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 20 Mayu 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 19 Mayu 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 19 Mayu 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 19 Mayu 2025, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Farioli ya bar aikin horar da Ajax saboda kasa lashe Eredivisie
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku sharhi da bayanai kan labarain wasanni a faɗin duniya daga ranar Asabar 17 zuwa 23 ga watan Mayun 2025.
Man United na son Mbeumo, Wataƙil Ronaldo ya tafi Brazil
Manchester United ta yi tayin fam miliyan 54 kan dan wasan Kamaru mai taka leda a Brentford, Bryan Mbeumo, 25, wanda kwantiraginsa zai kare a shekara mai zuwa.
Liverpool na son Wharton amma za ta iya rasa Elliott, Aston Villa na son rike Disasi
Liverpool ta bi sahun Real Madrid da Barcelona kan dan wasan tsakiya na Ingila mai taka leda a Crystal Palace Adam Wharton, 21, kan kudi fam miliyan 60.
Ronaldo ya sake zama kan gaba a jerin ƴanwasan da suka fi samun kuɗi a duniya
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labarin wasanni kai tsaye daga sassan duniya daga ranar Laraba 14 zuwa 16 ga watan Mayun 2025.
Ƴanwasan Premier da kwalliyar sayensu ta kasa biyan kuɗin sabulu
Yayin da wani lokaci akan samu sa'a a dace wajen sayen ƴan wasa a gasar Firimiyar Ingila, sau da dama kuma wasu ƙungiyoyin kan yi ɗaukar kara da kiyashi.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Labaran Bidiyo
Labarai da Rahotanni Na Musamman
'Babu abinci a lokacin da na haihu': rashin abinci mai gina jiki na ƙaruwa a Gaza saboda hare-haren Isra'ila
Isra'ila ta hana ƴan jaridar duniya shiga Gaza don bayar da rahoton abubuwan da ke faruwa.
Waiwaye: Harin Boko Haram ga sojojin Najeriya a Marte da fara jigilar maniyyatan ƙasar na bana
Wannan maƙala ce da ke kawo muku muhimman batutuwan da suka faru a Najeriya cikin makon da muke bankwana da shi
Yadda ƴan Boko Haram ke amfani da TikTok wajen yaɗa manufarsu a Najeriya
Haka kuma mayaƙan suna fitowa a kafar TikTok suna holen bindigoginsu da wasu makamai da kuɗaɗe
Sauya sheƙa da mambobinmu ke yi zuwa APC ko a jikinmu - PDP
Sanata Umaru Tsauri ya ce wannan ba shi ne karo na farko da ake shiga irin wannan yanayi ba kuma a fita lafiya. Don haka a bar lokaci ya yi hukunci.
Ko duniya za ta fuskanci tsadar abinci mafi muni a shekaru masu zuwa?
A duka duniya farashin kayan abinci ya kai matsayin da bai taɓa kaiwa ba, tun bayan mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine a 2022. Su ɗan sauko, amma har yanzu sun zarta yadda suke a shekara 60 da suka gabata.
Bankin Duniya zai koma aiki a Syria
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 16/05/2025
Da wuya a samu cigaba a tattaunawar Rasha da Ukraine - Amurka
Tun da farko an sa ran shugaban na Rasha zai je ganawar ta Turkiyya amma sai ya tura wata tawaga bisa jagorancin wani hadiminsa, abin da shugaban Ukraine yake ganin Rashar ba ta dauki batun da kima ba.
Yadda jirage marasa matuƙa suka sauya salon yaƙin Sudan
Makonni bayan sojoji sun yi murnar ƙwace birnin Khartoum, abokan yaƙinsu, RSF suka ƙaddamar da jerin hare-haren jirage marasa matuƙa kan birnin Port Sudan da ke gabashin ƙasar.
Dabarun Tinubu huɗu na zawarcin ƴanhamayya zuwa APC
Kusan za a iya cewa da wuya gari ya waye a Najeriya ba tare da ƴansiyasa daga jam'iyyun hamayya sun sauya sheƙa zuwa jam'iyya mai mulki ba, walau dai a matakin tarayya ko kuma jihohi da ƙananan hukumomi.
Me ya rage wa Simon Ekpa, jagoran IPOB da ake tuhuma da ta'addanci a Finland?
Masu gabatar da ƙara a ƙasar Finland sun gabatar da jagoran IPOB, Simon Ekpa bisa zarginsa da yaɗa ta'addanci ta intanet.
Yadda aka kusa ba hammata iska tsakanin Gwamnan Bauchi da Minista Tuggar
''Ya zagi mahaifina bugu da ƙari gwamna ya tashi ya ce zai mare ni, ni kuma na ga in an ƙyale mu ban ga inda zai iya min duka ba ko ya mare ni, ni ma na tashi na gwada masa tsawo ya ga inda zai kai marin ma sai ya ɗaga kai sama.''
Me ya sa shugaban mulkin sojin Burkina Faso ke shiga zukatan al'umma?
Kyaftin Ibrahim Traoré, mai shekaru 37, yana bayyana kansa a matsayin gwarzo kuma ɗan kishin Afirka.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 18/05/2025, Tsawon lokaci 13,34
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 18/05/2025
Murya, Amsoshin Takardunku 18/05/2025, Tsawon lokaci 13,40
Amsoshin Takardunku 18/05/2025
Murya, Lafiya Zinariya: Shin kin san abinci mai gina jikin da ya dace da mai ciki?, Tsawon lokaci 14,16
Lafiya Zinariya: Shin kin san abinci mai gina jikin da ya fi dacewa da mai ciki?
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 11/05/2025, Tsawon lokaci 15,08
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 11/05/2025